YADDA AKE MAGANCE MATSANANCIN FUSHI CIKIN SAUKI
Wannan rubutun fa'ida ce ga masu fama da Matsanancin fushi.
ATIYAH (R.Ah) ta ce, MANZON ALLAH (S.A.Ws) Yace, "Lalle hakika fushi na zuwa daga Shaidan (LA), kuma Shaidan anyi shi ne daga wuta.
Lalle makashin Wuta shine, Ruwa. Don haka idan dayannku ya yi fushi ya sanyaya shi da yin Alwala.
Imam Abu Dawoud Ya Ruwaito shi Hadisi na 4784.
Ya Allah Kasa Mu dace Duniya da Lahira.
No comments:
Post a Comment