Tun bayan da Mushirakan Larabawa suka kori Manzon Allah (SAW) daga garin Makkah yayi hijira tare da sahabbansa zuwa Madinah, daga baya Manzon Allah Ya sake dawo wa yaci Makkah da yaki (akayi Fathu Makkah), Musulunci ya kafu, shekaru sama da dubu daya da dari hudu da suka gabata ba'ayi wani lokaci da aka hana musulmai sallah a masallaci ba a fadin Kasar Saudiyyah har da Makkah da Madinah ba sai wannan karon
Jiya mahukuntan Saudiyyah sun bada umarnin rufe Masallacin Manzon Allah (SAW) dake birnin Madina da kuma Masallacin Harami dake birnin Makkah saboda masifar cutar annoba da ta addabi duniya (Coronavirus)
Ash-sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo yace:
Mu sani cewa lalle babu wata musifa da ta wuce a jarrabeka a cikin addininka, yau gashi ana ta rufe Masallatai, ana hana fitowa sallar Jam'i, har sallar juma'a da yawa daga kasashe sun bayarda sanarwa a dakata sakamakon wannan cuta, Lalle wannan abun tsoro ne! Kamar Allah Yayi fushi da mutane ne, yace: Ku fita ku bar min dakuna na (Masallatai) tunda barnaarku a bayan kasa tayi yawa.
Babbar musiba ce a rabaka da dakin Allah, a ce babu Umarah, babu Dawafi, babu sallar jam'i, lalle babu musibar da tafi musiba a cikin addini, tabbas Allah Yana fushi da mutane, Ya zama wajibi mu koma mu tuba ga Allah.
Allah Ka yafe mana, Ka kawo mana saukin wannan masifa Amin
Friday, March 20, 2020
Saturday, March 14, 2020
Abubuwa Guda Bakwai Wanda Allah Ya Jarabci Al'ummar Duniya Da A Su Cikin Wannan Shekarar Ta 2020
01. Dubannin mutame sun kamu da cutar KoronaVirus a fadin duniya.
02. A shekaran jiya anyi guguwa mai karfi a kasashen Misra da Sham.
03. Miliyoyin fari da dangwaye sun cika kasar Yamen da wasu kasashe a gabashin Afrika.
04. A shekaran jiya an samu wani bugun iska mai karfi wanda ya rinka tunbuke bishiyoyi a kasashen Palasdin da Urdun da Syria.
05. Birori sun cika tituna kasar Thailand saboda yunwa ya koro su, suna neman abinci.
06. A satin da ya gabata jemagu sun cika kasar Australia
07. Abu mafi muni shine, a wannan shekarar aka tsare mutane daga dawafi a daki mai alfarma saboda cutar KoronaVirus.
Ya Allah ka gafarta muna ka jikan mu amin.
Fityanul Islam Of Nigeria
14/02/2020

Tuesday, March 10, 2020
TARIHIN ANNABI SULAIMAN(A.S)...12..
Lokacin da wannan jakada ya zo wa Annabi sulaiman(A.S) mabiyansa suna tare da shi da hadiya a tare dasu, sai Annabi sulaiman(A.S)Yace shin zaku 'kare ni da dukiya, bayan abin da Allah(S.W.T)ya bani ? Na Annabta da mulki shine mafifici daga abinda ya baku na duniya, kai bari! Ku dai kuna farin ciki ne da kyautarku saboda al'faharin ku da tarkace-tarkacenku, ka koma da abinda ka zo da shi na hadiya, lallai zamu zo musu da runduna wadda ba su da iko da ita, kuma lallai zamu fisshe su daga garinsu birnin saba'i, kuma zamu fisshe su in basu zo min suna masu mi'ka wuyaba.
Lokacin da jakada ya koma musu da wannan kyautar sai ta sanya gadonta cikin 'kofa bakwai7 daga cikin katangar gidanta, gidan nata kuma yana cikin gidaje bakwai7, ta kulle 'kofofin ta sanya masu tsaro, sannan kuma tayi shirin tawowa gurin Annabi sulaiman(A.S)Dan taga abinda zai umarceta da shi, sai ta maraito acikin makwayo dubu goma sha biyu, ko wamne makwayo dubbai suna tare da shi, har izuwa kusa da Annabi sulaiman(A.S)da mil uku (3-m) , sai Annabi sulaiman(A.S)ya yi hashashe da ita , sai yace yaku wad'annan jama'a wanene zai zo min da gadonta tun kafin su zo min suna masu mi'ka wuya, sai wani gwarzo daga Aljanu, wato mai tsananin 'karfi yce ni zan zo maka da shi kafin ka ta shi daga mazaunin shari'arka, (wato daga safiya zuwa rabin yini)ha'ki'ka ni mai 'karfi ne kuma amintacce ne ni ga abinda yake cikin gadon na jauharori da makamantansu, sai Annabi sulaiman(A.S)Yace ina son mafi sauri daga haka, sai wani wanda yasan ilimin littafi ya ce ni zan zo maka da shi kafin idonka ya koma gareka idan kayi duba da shi izuwa wani abu, sai ya subi sama, yana dawo da idon 'kasa sai ya ganshi a gabansa, lokacin da Annabi sulaiman(A.S)ya ga wannan gadon a gabansa sai yace wannan falalar Ubangiji ce don ya jarrabe ni zan gode masa ko zan butulce masa, wanda ya godewa ni'imar Allah, to tabbas ya gode dan kansa, domin sakamakon godiyar nan nasa ne, To tabbas Ubangiji mawadaci ne ga buran godiyar sa, kuma mai karamane da Baiwa a bisa wanda ta butulce masa.
Sai Annabi sulaiman(A.S)yace ku jirkita gadonta, zuwa halin da bazata ganeshi ba, mu gani zata ganeshin? Domin jarraba hankalinta, lokacin da ta zo sai akace, shin kamar haka gadonki yake? Sai tace kai kace shine kamar yadda suka shigar mata da kwatance, sai Annabi sulaiman(A.S)ya lura da cewa lallai tana da sani da basira, an bamu ilmi tun ga banta, mun kasance masu mika wuya, ya fad'i hakane don nuna godiya ga Allah, abinda kuma take bautawa ba Allah ba,ya tare ta ga Bautar Allah(S.W.T) ha'ki'ka ita ta kasance daga mutane kafirai.
Lokacin da ta tsaya gurin Annabi sulaiman(A.S)Sai aka ce da ita wannan rufi , rufine na gilas fari ruwan dad'i yake kwarara a 'kar'kashisa, akwai kifi da kwado da dabbobin ruwa, Annabi sulaiman(A.S)ya zuba su, lokacin da tagani sai ta zaci kunzomeman ruwa ne, sai ta yaye 'kafafuwanta guda biyu domin tsallaka ruwan, Annabi sulaiman(A.S)yana kan gadonsa gana kallonta, sai yaga 'kafafuwanta kyawawa, sai yace mata wannan rufi ne mai santsi na kaskon 'karau, sai ta ce Ubangiji ha'ki'ka na zalinci kaina da bautar waninka na mika wuya tare da Annabi sulaiman ga Allah Ubangijin Talikai.
Sai ta nemi ya aure ta sai ya 'ki saboda gashin 'kafarta, sai shaid'anu sukayi, masa nur wato farar 'kasa, sai ya kawar da gashin, sai ya aure ta ya tabbatar da ita akan mulkinta, ya kasance yana ziyartarta sau d'aya a wata yana zama a wajanta kwana uku.
Mulkinta ya 'kare da 'karewar mulkin Annabi sulaiman(A.S), An ruwaito cewa An khalifantar da shi gana d'an shekara shia uku(13), ya rasu kuma yana d'an shekara hamsin da uku(53).
WAFATIN ANNABI SULAIMAN(A.S)..
.ZANI GABA INSHA ALLAHU..

TARIHIN ANNABI SULAIMAN(A.S)...1O..
LABARIN BILKISU DA ALHUDA-HUDA.
Malamai sukace, acikin labarun , Lokacin da Annabi sulaiman(A.S)ya gama ginin Baitul Mu'kaddis, sai yayi nufin fita zuwa harami, sai ya tattara tawagarsa ta mutane da Aljanu da tsuntsaye da 'kwari, sun kai yawan Bataliya d'ari , sai iska ta d'aukesu zuwa harami, sai ya sauka anan yayi kwanaki iya yadda Allah yaso, har yayi aikin HAJJI , da sauran wasu ibadu, kuma ya gayawa mutanansa labarin zuwan Annabi Muhammad(S.A.W)sannan sai yayi nufin tafiya 'kasar yaman, sai ya fita daga makka da safe, ya nufi 'kasar yaman, su kai wani gari da ake SAN'A'A , a dai dai lokacin zawali( Wato lokacin sallar azahar)Tafiyar wata d'aya kenan,amma yayita a d'an wannan lokacin, sai ya ga wannan garin kyakkyawan garine, ga haske ga kuma kayan marmari 'kanshi sai tashi yake, sai ya sauka a wannan garin don yin sallah da kuma cin abincin rana, sai suka nemi ruwa basu samuba, Dama Alhuda-huda shine d'an jagora gurin neman ruwa domin yana ganin ruwa a duk inda yake koda kuwa a 'kar'kashin 'kasane kamar yadda mutum yake kallon ruwa a kofi idan yana gabansa, idan ya hango ruwan sai ya tona, sai su kuma shaid'anu su tona su d'ebo, sai aka nemi Alhuda-huda baya nan.
'Katadata ya rawaito cewa, Manzon Allah(S.A.W)yace, (NA HANEKU DA KASHE HUDAHUDA DOMIN SHINE JAGORA ANNABI SULAIMAN (A.S)GURIN RUWA) sai Annabi sulaiman(A.S)ya nemi Alhuda-huda Bai ganshiba, sai yayi masa wannan Al'kawarin na narko, shi kuma HUDAHUDA lokacin da yaga Annabi sulaiman(A.S)ya shagala da sauka a 'kasar SAN'A 'A, sai ya tashi sama domin ganin tsahon duniya da fad'inta, ya duba gabas da yamma, sai ya hango gonar BILKISU, sai ya sauka a cikinta , sai ya had'u da wani huda hudan wanda ake kiransa da suna (AFIR) shi kuma ALHUDA-HUDAN Annabi sulaiman(A.S)ana kiransa da suna(YA'AFUR)sai Afir yace da Ya'afur ina zaka! Kuma daga ina? Sai Ya'afur yace daga SHAM nake tareda sahibina sulaiman d'an Dauda(A.S)sai Afir yace waye sulaiman? Sai Ya'afur yace sarkin mutane da Aljanu da shaid'anu da 'kwari da dabbobi da iska, sai Ya'afur yace to kai kuma daga ina? Sai Afir yace anan garin nake, sai Ya'afur yace waye sarkin garin? Sai Afir yace wata macece , sai yace ya sunanta? Sai Afir yace BILKISU, Amma fa sulaiman yana da mulki babba, sai dai bai kai na BILKISU ba, domin ita tana mulkin Yaman ne gaba d'aya, A 'k'kashinta akwai jagorori guda Dubu goma sha biyu(12,000)kuma kowa ne jagora yana da maya'ka dubu d'ari(100,000)ko zamu je kaga mulkinta? Sai yace ai kuma ina tsoro kada sulaiman ya nemeni lokacin sallah, idan yana bu'katar ruwa, sai Afir yace, ai Annabi sulaiman(A.S)Zai ji dad'i idan ka bashi labarinta, sai suka tafi domin yaje ya gani bayan ya gani, sai ya koma gurin Annabi sulaiman(A.S)dai dai lokacin sallar la'asar, to Dama wannan lokacin an nemi ruwa an rasa kuma an nemi Alhuda-huda baya nan.
Amma wannan zance marar Tushe ne a malamai.
A ruwayar d'an Abbas kuma cew akayi, wani yanki na rana ya saraya akan Annabi sulaiman(A.S)sai ya duba gurin da Alhuda-huda yake bayanan sai ya yi kiran wannan tsuntsun mai suna Nasir ya tambaye shi cewa ina HUDAHUDA? Sai yace Ranka ya dad'e! Bansan inda yayi ba, kuma ban aike shi ko ina ba dayake shine shugaban tsuntsaye, sai Annabi sulaiman(A.S)yayi fushi sai yace , sai na azabtar da shi azabtarwa ko kuma in yankashi, ko kuma yazo min da wata hujja mai 'karfi, sai ga HUDAHUDA ya dawo, sai Nasir yace dashi ina kashiga yau? Ga shi Annabi sulaiman(A.S)Ya yi rantsuwa sai ya azabtar da kai, sai HUDAHUDA yace kuma bai togace komaiba, sai yace a'a yace sai dai in kazo masa da hujja mai 'karfi, sai ya ce yawwa, sai ya tashi ya tafi gurin Annabi sulaiman(A.S)yana zaune akan kujerarsa, lokacin da ALHUDA-HUDAN ya kusanci Annabi sulaiman(A.S)sai ya d'aga kansa sama ya shin fid'a fuka fukansa a 'kasa da jelarsa yana jansu domin nuna Tawaki'u ga Annabi sulaiman(A.S)Sai Annabi sulaiman yasa hannu akan ALHUDA-HUDAN sai ya funcika yana mai cewa ina kake ina nemanka, to zan azabtar da kai azaba mai tsanani, sai HUDAHUDA yace ya Annabin Allah kaji tsoran tsayiwarka agaban Allah, sai Annabi sulaiman(A.S)ya girgiza, sai ya yi masa rangwame, sannan sai Annabi sulaiman(A.S)yace ina ka tafi? Sai HUDAHUDA yace , kamar yadda Allah yake fad'a ackin Alkur'ani cikin suratun namli ayata 22 cewa:-
Zanci gaba insha Allahu
Musha ruwa lpy.

TARIHIN ANNABI SULAIMAN(A.S)...9..
Sai Annabi Dauda(A.S)ya fara shirin gina masallaci.
Sai ga wani mutum salihi talaka ta zo masa domin ya jarrabe shi akan cewa shin da IKLASI za suyi wannan ginin? Sai wannan mutumin yace wa Bani Isra'ila ina da ha'k'ki a wannan gurin kuma ina da bu'katarsa, don haka bazai yiwu ku karemin ha'k'ki naba, sai suka ce ya kai wannan bawan Allah ai duk wani mutumin bani Isra'ila yana da ha'k'ki a wannan gurin kamar yadda kake da ha'k'ki kada kayi mana rowa kuma kada ka matsanta mana, sai yace ai ni na san ha'k'kina Amma ku baku san naku ba, sai sukace yanzu ka yadda ta dad'in rai ko sai mun 'kwata da 'karfi? Sai yace da su kunga irin wannan Hukuncin a ckin Hukuncin Allah ko Hukuncin Annabi Dauda(A.S)? Sai yace to zan daukaka 'kara zuwa wajan Annabi Dauda(A.S)ai kun yadda dashi, sai ya daukaka 'kara, sai Annabi Dauda(A.S)yace 'kasar sace , sai sukace To nawa zamu bashi mu amsa ya Annabin Allah? Sai yace ku bashi akuya 100, sai mutumin yace s karamin Ya Annabin Allah, sai Annabi Dauda yace ku bashi shanu 100, sai yace A 'karamin, sai yace ku bashi dawaki 100, sai yace a 'karamin , Domin zaku saye shine saboda Allah(S.W.T), Allah(S.W.T)kuma baya rowa, sai Annabi Dauda(A.S)yace Tunda ka fad'i haka, to ka yanke duk abinda za'a baka, sai mutumin yace zaka sayeshi misalin girmansa na zaitun da Dabino da inibi? Sai Annabi Dauda(A.S)ya ce Na'am, sai mutumin yace lallai ka saya don Allah(S.W.T)bakayi rowa ba, sai Annabi Dauda(A.S)yace masa ro'ki duk abinda kake so, sai mutumin yace a gina min wani kango sannan a cikashi da zinare, ko azurfa, sai Annabi Dauda(A.S)yace shikenan, wannan ai mai sau'kine, sai mutumin ya juya gurin Bani Isra'ila yace dasu wannan shine mutumin da ya tuba, tacaccan tuba, sannan kuma ya cewa Annabi Dauda(A.S)ya Annabin Allah Wallahi Allah ya gafartamin zunubi d'aya shi yafi soyiwa a gareni akan komai, ni dai kurumna jarrabakane akan gina BAITUL MU'KADDIS.
sai suka fara gina BAITUL MU'KADDIS, Annabi Dauda(A.S)ya kasance yana d'akko duwatsu a bayansa don yin ginin, suka yi aiki sosai har suka d'aga ginin sosai, sannan sai suka tsaya da aikin don gajiyawa, sai Allah(S.W.T) yayi masa wahayi sa cewa , wannan shine BAITUL MU'KADDIS, Amma bakai zaka 'karasa ginin shiba, d'an ka sulaiman zamu bashi mulki bayanka shine zai 'kara sa gininsa, amma ladan zai wanzu a gareka, sai Allah ya d'auki ran Annabi Dauda(A.S)sai Annabi sulaiman(A.S)ya hau milki ya 'karasa ginin.
Annabi sulaiman(A.S)ya Tara mutane da Aljanu da shaid'anu , ya rarraba musu aikin ginin.
Lokacin da suka gama ginin sai Annabi sulaiman(A.S)ya kusanci Ubangiji kusanta ta da cewa:-YA UBANGIJI KAINE KA BANI WANNAN MULKI BAIWACE AGARENI DAGA GAREKA, KUMA KA SANYANI KHALIFANKA A BAYAN 'KASA , KA GIRMAMANI DA SHI kAFIN IN ZAMA KOMAI, GODIYA TANA GAREKA , ALLAH INA RO'KONKA DUK WANDA YA SHIGA WANNAN MASALLACI YAYI SALLAH RAKA'A BIYU ACIKINSA YANA MAI IKHLASI GA ALLAH, KADA YA FITO FACE SAI KA GAFARTA MASA ZUNUBANSA GABA 'DAYA, YA UBANGIJI KADA WANI MAI ZUNUBI YA SHIGESHI FACE SAI KA GAFARTA MASA, KO WANI MAI TSORO FACE SAI AMINTA KO WANI MARAR KAFIYA FACE SAI YA WARKE, KO WANI TALAKA FACE SAI WADATA.
ya kuma ce YA UBANGIJI IDAN KA AMSHI ADDU'ATA KUMA KA BANI ABINDA NA RO'KA KA SANYA MIN WATA ALAMA TA KAR'BAR KUSANCIN DA NAYI ZUWA GAREKA,
sai wuta ta sakko daga sama ta cinye abinda yayi kusancin da shi, sannan ta koma sama.
BAITUL MU'KADDIS ya kasance akan irin ginin da Annabi sulaiman(A.S)yayi, tsahon lokaci har sai da Lokacin da BUKTANASAR ya ya'ki Bani Isra'ila aka jefamasa wata majaujawa ta rusashi aka d'auke duk kayan adon da akasa a jikinsa zuwa 'kasar Babila , Ba'a gyaraba har sai lokacin sayyadina umar d'an khad'd'ab (R.A)aka gyarashi da umarninsa, Allah(S.W.T)shine masani.
Zanci gaba insha Allahu.

TARIHIN ANNABI SULAIMAN(A.S)....8
GININ ANNABI SULAIMAN(A.S)
ALLAH UBANGIJI(S.W.T)YA CE:-
TSARKI YA TABBATARWA WANDA YAYI TAFIYAR DARE DA BAWANSA(Annabi mai tsira da amincin Allah) a d'an yanki na dare, cikin mudda 'kan'ka nuwa daga masallaci mai Alfarma (MAKKA)izuwa masallaci mafi nisa(BAITUL MU'KADDAS), "An ambaceshi mafi nisa saboda nisansa daga gareshi" wanda mukayi Albarka Daura da shi "duk Annabawa masu tsira da Amincin Allah(S.W.T)ya yarda dasu, da 'koramu da 'ya'yan itatuwa don mu nuna masa mamakin ikonmu.
Ance Allah(S.W.T)ya yiwa Al'karyar da Baitul Mu'kaddas yake acikinta Albarka ta ruwan dad'i da 'ya'yan itatuwa da bishiyoyi iri-iri.
An rawaito cewa, Manzon Allah(S.A.W)Ya ce:-FAN BAITUL MU'KADDAS TA KASANCE AKAN WATA BASHIYAR DABINO DAGA CIKIN BISHIYOYIN BADINON ALJANNA, ITA KUMA WANNAN BISHIYAR DABINON TAKASANCE AKAN WATA KORAMA, DAGA CIKIN KORAMUN ALJANNA, A WAJAN WANNAN 'KORAMUN ANAN ASIYA "YAR MAZAHIM DA MARYAM "YAR IMRANA (R.T.A)SUKE TSARA KAYAN ADO NA MUTANE 'YAN ALJANNA RANAR ALKIYAMA" daga khakil d'an ma'adan daga ubaidata d'an samit.
Farkon ginin Baitul Mu'kaddas da kuma siffar ginin kamar yadda aka ambata.
Shine:-
Allah UBANGIJI(S.W.T)yayi albarka ga tsatson Annabi Ibrahim(A.S)ta wajen yawa har sun kasance basa 'kirguwa, a zamanin Annabi Dauda(A.S), Annabi Dauda(A.S)ya zauna acikinsu lokaci mai tsaho a 'kasar falasd'in, sai yaga suna 'karuwa adadinsu yana yawaita a kowace rana sai abin ya bashi mamaki, sai yayi nufin yasan yawansu,sai yayi unarni da a 'kidayasu, amma hakan bai yuwuba, sai Allah(S.W.T)yayi masa wahayi da cewa:- KASAN CEWA NA YIWA MAHAIFINKA IBRAHIM (A.S)AL'KAWARIN RANAR DANA UMARCE SHI DA YA YANKA 'DANSA, YAYJ HAKURI YA CIKA UMARNI NA , AKAN CEWA ZAN SA ALBARKA ACIKIN ZURIYYARSA, HAR SAI SUN KAI YAWAN ADADIN TAURARI, TA YADDA BAZA'A IYA 'KIDAYA ADADIN SUBA, SAI KAI KUMA KAYI NUFIN SANIN ADADINSU, TO KASANI BABU WANDA ZAI SAN ADADINSU SAI NI, AMMA ZAN JARRABESU DA 'KARANCIN YAWA DOMIN WANNAN MAMAKIN DA KAKE NA YAWANSU YA FAKU DAGA GAREKA.
Sai ALLAH(S.W.T)ya bawa bani Isra'ila za'bi ,akan ya jarrebesu da yinwa ko da fari na shekara uku, ko kuma ya sallad'a ma'kitansu akansu har tsahon wata uku, ko kuma ya sa musu mutuwa ta kwana uku, sai Annabi Dauda(A.S)ya basu labari da abinda Allah(S.W.T)yayi masa wahayi da kuma za'bin da ya basu, sai sukace ai kai ne mafi sani daga garemu, kaza'bar mana abinda yafi sau'ki, kayi duba sosai, amma kasan cewa bamu da ha'kuri wajen yunwa, kuma sallad'a ma'kiya Al'amarine mabayyani a garemu, idan dai babu makawa sai an jarrebemu to mutuwar tafi, domin a hannunsa take ba a hannun wanin saba, sai aka umarci Annabi Dauda(A.S)da ya gaya musu suyi shirin mutuwa, suyi wanka susa turare su kuma sa likkafani su warwatsu a gurin Baitul Mu'kaddas kafina gina shi, sai ya umarce su dasuyi kan-kan da kai ga Allah(S.W.T)ko ya ji'kansu, sai Allah(S.W.T)ya aiko musu da Annoba, sai kaga mutane dubunnai sun mutu a dare d'aya, wanda ba'asan adadin suba, ba'a daina binne wad'anda suka mutuba saboda yawansu sai bayan wata d'aya.
Lokacin da rana ta biyu ta kewayo sai Annabi Dauda(A.S)ya fad'i yana mai sujjada yana rokon Allah(S.W.T)akan ya yaye wa Bani Isra'ila wannan musibar, sai Allah (S.W.T)ya amshi addu'ansa, ya d'auke musu wannan Annobar suka daina mutuwa,sai Annabi Dauda(A.S)ya umarci Bani Isra'ila dasu godewa Allah saboda Baiwar da yayi musu, sai sukace dame zamu gode masa?sai yace ku gina masallaci a gurin da yayi muku Rahmarsa, saboda wad'anda za su zo bayanku su ringa tuna Ubangiji da ambatonsa, sai Annabi Dauda(A.S)ya fara shirin gina masallaci sai ga wani mutum Salihi talaka ya zo masa domin ya jarrebe shi akan cewa shin da IKHLASI za suyi wannan ginin?
ZANCI GABA INSHA ALLAHU.
JUMA@KAREEM
RAMADHAN MUBARAK.

TARIHIN ANNABI SULAIMAN(A.S)....7.
BIRNIN DA ANNABI SULAIMAN(A.S)YAKE TAFIYA DA SHI ACIKIN ISKA.
Annabi sulaiman(A.S)yana da birni(gari)wanda yake tafiya a kansa an ginashi da 'kwarir girmansa kamu DUBU GOMA(10,000)acikinsa akwai tarago guda biyu, acikin kowane tarago akwai duk abinda miskinai suke bu'kata,tarago na 'kasa yafi 'karfe kauri da 'karfi karago na sama kuma yafi ruwa garai-garai da sirantaka, wanda yake cikinsa yana ganina abinda yake wajen taragon saboda garai-garai d'insa, acikinsa akwai wata 'kubba fara, akansa akwai wata tuta fara wacce take haskakawa askarawansa haske idan dare yayi.
KUJERAR ANNABI SULAIMAN(A.S)
Allah Ubangiji(S.W.T)yana cewa:-"MUNJEFA JIKI KAN GADONSA,"suratun sad aya ta 33.
An ruwaito cewa Annabi sulaiman(A.S)ya umarci shaid'anu da suyi masa kujera wacce zai ringa zama akai don yin hukunci wato Al'kalanci, ya umarcesu da suyi mata 'kira wacce idan wani mai 'Barna ko wani mai shaidar zur ya ganta za ta yi masa kwarjini, ya kuma tsorata.
Sai suka 'kera masa kujera da Hauran Giwa suka kuma kewaye ta da lu'u-lu'u da zubardaji da dai nau'i-nau'i na jauhari, suka kuma kewayeta da bishiyoyin dabino na zinare ganyanta na ya'kutai koraye, akan bishiyar dabino guda biyu akwai da'wisu na zinare, akan sauran bishiyoyin kuma akwai wani tsuntsu da ake kira Nasran shima anyishi da zinare sashinsu na kallon sashi suka kuma sanya wasu zakuna guda biyu agefen kujerar na zinare, akan kowane d'aya daga cikinsu akwai wani ginshi'ki na zubardaju kore, sun kuma yiwa wannan bishiyoyin ado da filawoyi na alfarma, sai suka sanyawa kowace fulawa narkakkun ya'kutu wanda zai ringa yiwa wannan gadon inuwa da kuma sauran bishiyoyin wannan kujera, sannan kuma akayi matattakala wacce idan Annabi sulaiman(A.S)yayi niyyar hawa sai ya d'ora 'kafarsa akan matattakalar ta 'kasa sai kurum tayi sama dashi har kan kujerar, kuma sai ya d'ora 'kafarsa akan matattakalar ta ringa juyawa da shi idan yayi nufin hutawa, su kuma wad'annan d'awisan da Nasran d'innan su ringa bud'e fuka fukansu, su kuma wad'annan zakuna guda biyu suna shimfida hannayensu suna dukan 'kasa da kunnuwansu, haka suke tayi akowace matattakala har sai Annabi sulaiman(A.S)ya zauna daidai akan kujerarsa ta mulki, sannan kuma sai wad'annan tsuntsaye guda biyu nakan dabino sai su fara zuba turaren muski da ambar agareshi, sannan Sai wata Kurciya ta zinare ta miko masa littafi daga cikin wasu ginshi'kai najikin kujerar sai ta bud'e masa littafin, sai ga fara karantawa mutane don yin hukunci a tsakaninsu, su kuma manya manyan mutanen bani isra'ila suna zaune akan wasu kujeru na zinare da azurfa a hagun sa, su dubu(1000)suna kewaye dashi, tsuntsaye sunyi musu inuwa, su kuma mutane suna zuwa gurinsa domin yayi musu hukunci, idan wani mai yin shaida yazo sai wannan kujera ta rabe biyu sai zakunan nan su fara dukan 'kasa sa kunnuwansu, su kuma tsuntsaye subud'e fuka fukansu, sai wanda ya zo shaidannan ya tsorat tsoro mai tsanani bazai shaida ba sai akan abinda ya tabbatar, babu zancen shaidar zur.
Wannan shine kad'an daga cikin abubuwan mamaki na kujerar Annabi sulaiman(A.S).
Lokacin da Allah(S.W.T)ya d'auki ran Annabi sulaiman(A.S)sai sarki BUKHUNASAR ya aika da a d'akko wanann kujerar to da aka d'akkota, sai yayi nufin ya ringa hawanta, amma sai dai bashi da ilmin sanin yanda take, lokacin da yayi niyyar ya hauta ya d'ora 'kafarsa akan matattakala ta farko sai wannan zakin ya daga hannunsa na dama yadaki 'kafarsa duka mai tsanani, sannan ya jefashi sama, bai gushe yana ta yin sama ba , har sai da ya mutu, ita kuma kujerar aka barta anan har saida wani sarki daga cikin sarakuna da ake kira ('Kaddashi 'Dan Saddad)ya ya'ki garin da wannan kujera take, ya kuma rusa mulki MUKHTANASAR d'in, sai ya maida kujerar Baitul Mukaddas, babu wani sarki da ya ta'ba zama akanta, sai kuma aka sata a 'kar'karshin wani fan dutse , sai ta 'buya, har yanzu babu wanda yasan inda take sai Allah, ALLAH SHINE MASANI.

Subscribe to:
Posts (Atom)