Hanya mafi sauki da zaka iya yin chat da kowani yare, a halin kai kana rubutawa da yaren da kake ji shima kuma yana karantawa da yare da yake ji ne ba tare da yasan kana jin yarenshi ko kuma baka ji ba, haka kuma koda wani sako ne zaka tura mishi a message ko a Email nashi amma baya jin yarenka toh zaka iya rubutawa da yarenshi kuma ya fahinci abinda kake nufi.
Hanyar itace: Dafari zaka shiga play store na wayarka sai ka rubuta wannan application mai suna "gbord" sai ka searching kuma ka installing nata idan ka gama installing nata sai kabude ta kamar yadda ku ke gani a hoto mai alphabet (A)
Hakabayan ka bude ta zai nuna muku "Enable setting" sai ku ta6a shi kamar yadda kuke gani a hoto mai alphabet (H)
bayan kun ta6a zai nuna muku gbord din alamarsa akashe sai ku ta6a gbord din kamar yadda kuke gani a hoto mai alphabet (M) bayan
kun ta6a shi zai ka maka hoto da yake kasa mai alphabet (D) sai
ka ta6a shi kamar yadda kake gani a cikin hoton.
Bayan nan sai mataki na biyu zai nuna maka 'sellect imput method' sai ku dannashi bayan kun dannashi sai ku maida Keyboard naku akan gbord kamar yadda kuke gani a hoto mai alphabet (M).
Sai na uku zai nuna muku 'set permission' sai ku danna shi bayan kun dannashi zai tambayeka'allow gbord to access ur contact' kamar dai yadda yake a hoto mai alphabet (U) bayan
ka danna allow sai kuma ka danna done zai kamaka su thems su languages da dai sauransu amma wannan baka da matsala dasu sai kafita kaje inda zakayi charting naka.
Bayan kashiga inda zakayi rubutu ya nuna maka Keyboard naka zaka ga yanuna maka alamar 'G' sai ka ta6a shi kamar yadda kuke gani a hoto mai alphabet (S)
bayan ka dannashi zata nuna maka alamar yan maza6ai guda uku sai ku ta6a shi kamar yadda yake a hoto mai alphabet (Q)
bayan ka dannashi zai nuna ma duk za6in da kake so ka jashi ka kai shi sai ka danna 'Got it' bayan ka danna zai nuna ma abubuwa dayawa sai ka danna 'translate' sai ka jashi ka kai shi sama ka ajjiyeshi a duk inda kake so, bayan kayi haka sai kayi back bayan kayi back sai ka sake ta6a gurin 'G' dinnan sai ka sake ta6a translate da ka hauro dashi sama.
Bayan ka ta6a zaka ga gun rubutu ya zama biyu a wayarka sai kadanna 'detect language' sai kuma ka za6a yare da kake so kayi rubutu dashi bayan ka za6a sai kuma ka duba gefen damar zaka ga anrubuta sunan wani yaren a gurin idan ka ta6a shi zai baka damar za6an yaren da kake so ya karan dashi kamar yadda zaka gani a hoto mai alphabet (Z)
. Shi kenan ka kammala sai kaci gaba da rubuta abinda kakeso.
MUHADU A RUBUTU NA GABA
Muna kuma rokon Allah ya gafarta mana kurakuranmu ya kuma sa Aljannar Firdausi itace makomarMu. Aameen
Thursday, March 5, 2020
Wednesday, March 4, 2020
YADDA CUTAR CORONOVIRUS KE YADUWA DA KUMA YADDA ZAKA KARE KANKA DAGA CUTARi
Coronavirus - wanda aka sani da COVID-19 - yana yaduwa daga mai cutar zuwa mara cutan ta hanyar shagar numfashi
Coronavirus shine cuta mafi saukin yaduwa cikin hanzari ta shagar numfashi, tari, da kuma cudanya da mai cutar kamar musayan hanu ko shafar fatar jikinshi da sauransu.
Cutar CORONOVIRUS yana iya kai kwana goma sha huɗu kafin ya fara bayyana a jikin ɗan Adam
A cewar WHO, coronaviruses dangi ne na ƙwayoyin cuta waɗanda ke haifar da cututtukan da ke kama da mura na yau da kullun zuwa ga mafi tsananin cututtuka irin su ciwo mai saurin kamuwa da sanyin jiki (SARS) da kuma cututtukan da ke addabar yankin shagar numfashi (MERS).
Menene alamu?
A cewar WHO, alamun kamuwa da cuta sun hada da zazzabi, tari, gazawar numfashi da kuma wahalar numfashi.
Sa'annan zai iya haifar da ciwon huhu, gazawar ƙwayoyin cuta da yawa har ma da mutuwa.
Game da kare kai daga kamuwa da kwayar cutar, kwararru sun yarda cewa yana da mahimmanci ku wanke hannayenku akai-akai kuma tare da sabulu, Sa'annan a lokacinda kake tari ko amai ka rufe fuskarka da wani abu ko da dudduniyar hanunka ka ziyarci likita idan kana da alamun cutar; da kuma guje wa hulɗa kai tsaye tare da dabbobi masu rai a wuraren da abin ya shafa.
Annabi (S.A.Ws) yace: "Idan wata musiba tasamu mumini sannan yayi istirja'i wato yace, 'Innalillahi wa inna ilaihir raji'un',sannan kuma ya hada da wannan addu'ar yace: "Ya Allah Kabani lada akan wannan musiba data sameni, Ka bani abinda yafi alheri daga wanda na rasa." Idan mutum yayi haka Allah (Swt) zai amsa masa addu'arsa.
Muna rokon Allah ya kare mu da kariyarsa
https://ahmadmusainc.blogspot.com/?m=1

YANDA ZAKA NEMO DUK LAMBOBIN WAYARKA DA SUKA BATA
Lura da yanayin yadda wasu zaka ga sun mallaki lambobin waya masu matukar mahimman ci a gurinsu amma da zaran sun rasa Sim kat nasu sai kaga sun kasa samo wayannan lambobin saboda tun farko basu sanya su a Email ko Drive nasu ba, toh akwai hanya mafi sauki da zaka iya samo wayannan lambobin koda kuwa kai ka goge su da hannunka
Dafari zaka shiga wannan Ling din:
https://m.facebook.com/mobile/messenger/contacts
Bayan ka shigeshi zai baka za6i da wace opera zaka bude, sai ka za6a duk opera da yafi kwanta maka arai sai ka bude da ita kamar yadda yake a hoto mai alphabet (A).
Idan Facebook naka na kan operan ka, zai bude maka kaga lambobinka kamar yadda yake a hoto mai alphabet (M) amma
idan Facebook naka baya kan operan ka zai nemi kasa password naka da numbar waya ko email da ka bude account naka dashi kamar yadda yake a hoto mai alphabet (H)
Sai ka log in bayan ka log in sai ka jashi sama zai nuno maka lambobinka kamar yadda kuke gani a hoto mai alphabet (M), duk
numba da kake so sai ka ta6a zai fitar maka da asalin numbar kamar yadda yake a hoto mai alphabet (D).
Insha Allahu rubutu na gaba shine YADDA ZAKA YI MAGANA DA KOWANI YARE A CHAT NAKA KO BAKA IYA BA.
Muna rokon Allah ya gafarta mana kurakuranmu ya kuma sa Aljannar Firdausi itace makomarMu baki daya. Aameen

Idan Facebook naka na kan operan ka, zai bude maka kaga lambobinka kamar yadda yake a hoto mai alphabet (M) amma idan Facebook naka baya kan operan ka zai nemi kasa password naka da numbar waya ko email da ka bude account naka dashi kamar yadda yake a hoto mai alphabet (H)
Sai ka log in bayan ka log in sai ka jashi sama zai nuno maka lambobinka kamar yadda kuke gani a hoto mai alphabet (M), duk numba da kake so sai ka ta6a zai fitar maka da asalin numbar kamar yadda yake a hoto mai alphabet (D).

Monday, March 2, 2020
YAFARA SHIGOWA CIKIN HAUSA FULANI Artificial Virginity Hymen.(BUDURCI NA WUCCIN GADI), AKWAI MATSALA

-HYMEN a turance wata fatace datake gaban mata dab a cervix, a hausance tana daukan sunan
BUDURCI, kuma rashinta shine rashin budurci.
Fatar bata da karfi sosai kuma ruwa kan iya wucewa ta cikinta, tana dauke Da kananan hanyoyina jini, shiyasa fashewa ko tsagewarta kansa jini ya fita.
Mafi akasari wannan fata kan tsage ne idan daya daga cikin wadannan abubuwa suka faru ga macce:
1. Idan an sadu da mace (copulation)
2. Wajen neman fitar da sha'awa da wani abu mai karfi (vaginalinsertion or mastubation)
3.Yawan tsalle ko hawa mashin, keke, doki ko jaki.
Kasancewa mafi yawan Maza kanyi amfani da fashewar wannan fata da fitar jini wajen gwada budurcin 'Ya mace don tabbatarwa bata ta6a saduwa da ko wane namiji ba, Sai turawa suka zauna sukayi nazarin yin Jabun wannan Fatar (mai suna Artificial Virginity Hymen) domin matan da suka rasa budurci kafin Aure.
Shi wannan FAKE HYMEN roba ce da akayita da sinadare masu narkewa dazai dace da jikin mutum (prosthetic in nature) yanda idan macen da ta rasa budurcinta tasa zai zauna daidai gurbin ta, sannan da zarar ta sadu da angonta wani jan sinadari zai fashe daga cikin Artificial Virginity Hymen din mai kama da jini, toh dazarar ango yaga haka sai ya zaci matar sa budurwa ya aureta.
Babu shakkah akwai abubuwanda ya kamata mata su kula da su game da wannan Fake Hymen din.
Kasancewar bayan saduwa fake hymen zai iya fitowa, in kuma bai fito ba zai iya narkewa a cikin gaban mace, don haka zai iya kawo matsalolin lafiya ga macen datayi amfani dashi.
Haka zalika jan ruwan da wannan FAKE HYMEN din ke fitarwa mai kama da jini, shima zai iya canza ka'idar tsaftar vagina mace, saboda cikinsa akwai (chemicals) dauke da kalar JA, don haka wannan abin zai iya kawo matsaloli kamar haka:
Yana canza yanayin sinadaran dake kiyaye vagina.
Yana iya kawo cancer of vagina.
Yana toshe ma haifa akasa samun haihuwa.
Yana canza tsarin hailar mace (ta yanda hailar zata rikice).
Yana kawo rashin haihuwa (infertility) ga maza.
Hakika idan bamu kula ba zai cutar damu matuka domin ya fara shigowa yankin Hausa Fulani
Muna rokon Allah ya karemu daga aikin danasani. Ãmīn ya Qãdiyal Hãjah

TAKAITACCEN TARIHIN YA'YAN ANNABI (S.A.Ws) MAZA

Annabi (S.A.Ws) yana da 'ya'ya maza uku, mata hudu. Dukkan ' ya'yansa ya same su ne wajen Khadijah (R.Ah) in banda dansa Ibrahim. Qasim shi ne baban dansa na farko, da aka haifa masa kafin fara saukar wahayi. Ya rasu a lokacin yana shekara biyu.
Dansa na biyu Abdullah, an haife shi bayan fara saukar wahayi. Don haka daga baya ake kiransa Tayyab da kuma Tahir. Shima ya rasu yana dan yaro. Alokacin rasuwarsa Kuraishawa sun yi ta murna suna cewa:
Muhammadu ba shi da (namiji), don haka ba shi da wanda zai gaje shi. Don haka sunansa zai 6ace bayan mutuwarsa.
A saboda haka ne Allah (Subhanahu wa Ta'ala) ya saukar da suratul Kauthar 1-3)
Dansa na uku, kuma na karshe, Ibrahim, an haife shi ne a Madinah, a shekara ta 8 bayan Hijirah. Baiwar Annabi (S.A.Ws) Mariya ita ce ta haifa masa yaron. An yanka raguna guda biyu, sa'annan wani Sahabi da ake kira Abu-Hind Bayazi (R.A) shi ne ya aske kan yaron, kana daga baya aka bayar da azurfa daidai nauyin sumarsa a matsayin sadaka, sa'annan aka binne sumar.
Annabi (S.A.Ws) ya ce:
Zan baiwa da na sunan kakana, Ibrahim (As).
Shima wannan yaron ya rasu ranar 10 ga watan Rabi'ul-Awwal, shekara ta goma, bayan Hijirah. Alokacin yana da watanni 18 kadai a duniya. Manzon Allah (S.A.Ws) ya ce:
Allah Ta'ala Ya nada wata mai reno, da za ta lura da Ibrahim a cikin lambunan Aljannah.
Insha Allahu rubutu na gaba akan 'Ya'yan Annabi (S.A.Ws), Mata amma kafinnan zan danyi tsokaci akan mai kirma Gwamnan Borno. Muna kuma rokon Allah ya gafarta mana kurakuranmu ya kuma sa Aljannar Firdausi itace makomarMu baki daya. Aameen ya Qadiyal Haajah.

WAYA CEN-CENTA YAYI WA MUTANE LIMANCI ******************************************
WAYA CEN-CENTA YAYI WA MUTANE LIMANCI
******************************************
Yana da Kyau Idan Zakuyi Sallah A Wurin da Ba Liman Ne Kuke da shi ba To ku Lura da Wasu Abubuwa Kan Wanda Zai Jaku Sallah daga Cikin Ku;
Na farko: Wanda ya fi karatun Alqur’ani, wato wanda ya fi yawan haddace shi, kuma yafi sauran fahimtar hukunce-hukuncensa.
Na biyu: Wanda ya fi sanin Sunnah, wato wanda yasan ma’anoninta da hukunce-hukuncenta.
Na uku : Wanda ya dade da yin hijira, daga garin kafirci zuwa garin musulunci. Idan ba hijira a lokacin sai a gabatar a kan wanda ya riga tuba da qaurace wa sabo.
Na hudu : Idan su yi daidai a duk abin da ya gabata, to sai a sa wanda ya fi yawan shekaru.
Dalili akan abin da ya gabata hadisin Abu Mas’ud Al-ansari (RA), ya ce, Manzon Allah (Saww) ya ce, “Wanda ya fi mutane karatun Alqur’ani shi zai limance su, idan sun yi daidai a karatu, to wanda ya fi su sanin sunnah, in sun yi daidai a sanin sunnah, to wanda ya fi dade wa da hijira, idan sun yi daidai a hijira to wanda ya dade da musulunta” (Imamu Muslim ne ya rawaito shi).
Haka kuma Ana kula da wannan jerin yayin nada limamin masallaci, ko in a cikin jama’a ne wadanda babu lmami ratibi a cikinsu, in akwai limami a ratibi a cikinsu, ko kuma wanda ake gidansa yana nan, ko kuma wanda yake jagora to shi za a gabatar da wanda ba shi ba (Kamar a ce sarki ne ko shugaban wurin da makamancinsu).
Saboda fadin Manzon Allah (Saww) “Kada wani mutum ya yi wa wani mutum limanci a wurin ikonsa, kada ya zauna a wurin zamansa a gidansa [Wurin zamansa, shi ne wurin da aka tanadarwa baqo don ya zauna], sai dai da izininsa” (Imamu Muslim ne ya rawaito shi).
Allah ya Taimake mu da Taimakonsa.

Subscribe to:
Posts (Atom)