SHAFIN DA ZAKU SHIGA DOMIN KOYON KARATUN LARABCI DA TAJWID CIKIN SAUKI
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI
Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah madaukakin Sarki. Wanda ya baiwa yaren larabci muhimmancin gaske da kuma kulawa ta hakika. Wanda ke cewa: “hakika mun saukar da wannan Kur’ani da yaren larabci ko da za ku fahimta” Tsira da aminci su tabbata ga Annabinsa Balarabe, da alayensa da Sahabbansa da daukacin wadanda suka biyo bayansu da kyautatawa har zuwa ranar sakamako.
Bayan haka: wannna Manhajar mun bude tane saboda mukoya karatun larabci cikin sauki, kafin muci gaba da darasi zamu Ιanyi bayani gameda matsayar Yaren larabci a addinin ta hanyar wayannan makalar :
1.Muhimmancin yaren Larabci
2.Fifikonsa akan sauran yarukka
3. Darasi (Huruful Hija'iyyah)
✓*FB-PAGE*
Shiga wannan link kuyi liking kuma ku following domin samun Darsuka akan hakan πππππππ�
Page-https://www.facebook.com/111306253888584?referrer=whatsapp
√*FB-GROUP*
Shiga wannan link kuyi Joining domin samun Darsuka akan hakan πππππππ�
https://www.facebook.com/groups/258528722183149/
√*WEBSITE*
Shiga wannan link kuyi Joining domin samun Darsuka da kuma vedeo akan hakan πππππππ�
https://ahmadmusainc.blogspot.com/?m=1
√*WHATSAPP-GROUP*
Shiga wannan link kuyi Joining domin samun Darsuka da kuma vedeo akan hakan πππππππ�
https://chat.whatsapp.com/JtcwBSYH3Vu9AIzRB0gGO8
√*YOUTUBE-CHANEL*
Shiga wannan link kuyi SUBSCRIBE domin samun vedeo akan hakan πππππππ�
https://www.youtube.com/channel/UCmC9fMpvNGwheErpsSvVZyA
No comments:
Post a Comment