Sunday, March 29, 2020
Friday, March 27, 2020
FASSARAR FATAWA KAN CANJA WAJE DON SALLAR NAFILA*
Dayawa muna ganin masu sallah suna canja wajen sallah bayan idar da sallar farilla don yin sallar nafila, kuma mafi yawa su kan yi hakan, ba tare da ililmin hukuncinsa ba.*
*Shin canja waje tsakanin salloli*
*Bidi'a ne?*
*Ko Sunnah?*
*Ko abinso?*
*Ko kuma wajibi?*
*Kuzo muji hukuncin canja waje tsakanin salloli.*
*An tambayi Sheikh Ibn Uthaimin (Rahimahullah), shin akwai wani dalili kan canja muhalli don yin sallar nafila bayan farillah?*
*AMSA(JAWABI)?*
*1* *Yazo cikin hadisin mu'awiyya (RA) yace: Annabi(SAW) ya umurce mu da, kada mu hada sallah da sallah har sai mun yi magana, ko mun fita (daga cikin masallaci).*
*Muslim ya ruwaito.*
*Malamai ma'abota ilimi sun riki wannan kan zaifi kyau, a rarrabe farilla da nafila ko ta hanyar magana ko canja wajen sallah.*
*2* *Daga Azraq ibn Qais yace: wani mutum yayi sallah tare da manzon Allah(SAW) sai ya mi ke, don yin safa'i, sai Sayyidina Umar ya kamo kafadarsa ya hana shi, yace zauna. Yace masa ahlil kitab su hallaka ne, saboda ba sa rarrabe sallolinsu.*
*Sai Annabi(SAW) ya mi ke ya ke cewa:* *Allah ya datar da kai Umar ibn kattab.* *Abu Dawud ya ruwaito, Albani ya inganta shi.*
*Don haka, yin istighfari sau uku (3) ya isar a matsayin magana.*
*Kayi kokarin isar da sakon, ga 'yan uwa musulmi.*
*Daga karshe:*
*Mai yiwuwa wannan hukunci zaifi amfani wajen mata saboda sun fi yin sallah a gida su kadai.Tana sallar farilla saita mi ke, ta kawo nafila, babu magana a tsakaninsu.*
*Don haka a yi kokari, a isar da wannan sako ga wasu.*
*Yada ilimi yana daga cikin manyan ayyukan alkhairi.*

*FASSARAR FATAWA KAN CANJA WAJE DON SALLAR NAFILA*
*Dayawa muna ganin masu sallah suna canja wajen sallah bayan idar da sallar farilla don yin sallar nafila, kuma mafi yawa su kan yi hakan, ba tare da ililmin hukuncinsa ba.*

Sunday, March 22, 2020
HANYA MAFI SAUKI DA ZAKA YI GWAJIN COVID-19 DA KUMA HANYA DA ZAKA KASHE SHI IDAN YA SHIGE KA A LOKACIN
Sabuwar cutar Coronavirus NCP * baya nuna alamun kamuwa da cutar har na tsawon kwanaki, * wanda ba za'a san shi ba idan mutum ya kamu.
Amma idan har kabar lokacin da yafara nuna alamun Zazzaɓi ko tari sannan ka garzaya zuwa asibiti toh huhunka yariga da ya kamu da ƙwayar fibrosis da kashi hamsin cikin ɗari kuma ka makara.
Masana na Taiwanese suna ba da shawarar yin sauƙaƙenƙen gwadi wanda za mu iya yi da kan mu kowace safiya: Ka ja numfashinka ba tare da ka sauke ba na sama da dakika 10.
Idan ka samu nasarar kammala shi ba tare da tari ba, ba tare da wata damuwa ba, da azanci, da dai sauransu, wannan yana nuna cewa babu zazzabin kwayar fibrosis a cikin huhun ka, yana nuna da gaske babu kamuwa da cutan
A irin waɗannan lokuta masu wuya, yin wannan gwadi kowace safiya a cikin tsabtataccen iska!
Waɗannan kyawawan shawarwari ne masu ƙamari daga likitocin ƙasar Sin (China) da suka lura da luggogin COVID-19. Kowa ya kamata ya tabbata cewa bakinsa da makogwaron sa na da laushi, basu bushe ba, ka dinga shan ruwa akalla kowani bayan minti 15.
Saboda Ko da kwayar cutar ta shiga bakinka ... ruwa zai dauke shi ta cikin esophagus ya biyo dashi cikin ciki. Matukar yashiga cikin Ka... acid da yake cikin Ka zai kashe duk ƙwayoyin cutan. Idan ba kwa shan isasshen ruwa a kai a kai ... ƙwayar na iya shiga ta hanyoyin iska yakuma shiga cikin huhunka ya haifar maka da COVID-19.
Ya Allah ka kare mu daga kamuwa da wannan cutar kuma ka yafe mana kura-kuran mu, Kasa Aljannar Firdausi itace makomarmu baki daya. Ãmīn ya Qādiyal Hājah
~ https://ahmadmusainc.blogspot.com/?m=1

Subscribe to:
Posts (Atom)